Jam'iyyar PDP
Magoya bayan Mahmoud Maijama'a Ajiya, dandan takarar jam'iyyar gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress, APC a Bauchi da ya koma PDP sun juya masa baya.
PDP za ta karbe Legas da akalla jihohi 25 a zaben Gwamna da na Shugaban kasa. Iyorchia Ayu wanda shi ne Shugaban jam’iyyar PDP a Najeriya ya bayyana wannan.
Dirama ta faru a birnin Jos bayan da aka kammala taron gangamin APC, 'yan jam'iyyar adawa sun yi shara da wanke inda su Tinubu suka taka da sauran jama'ar APC.
A ranar Talata, wasu hadiman Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar Labour Party gabannin babban zaben 2023.
Jam’iyyar PDP tayi martani game da kuskuren da dan takaran kujerar shugaban kasan jam’iyyar APC, Bola Tinubu, yayi yayin taron kaddamar da yakin neman zabensa.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Abiya ta sanar da nutuwar tsohon shugabanta kuma babban jigo, Chief Ndid Okereke, da safiyar ranar Litinin 14 ga watan Nuwamba, 2022
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya caccaki abokan hamayyarsa daga jam'iyyun PDP da Labour. Ya ce duk a kan kuskure suke tafiya.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya karyata cewa akwai rashin rashin jituwa tsakaninsa da Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas bayan zaben fidda gwani.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, zai sa a yafewa Najeriya bashin da ke kanta matukar aka zabe shi ya gaji Buhari 2023.
Jam'iyyar PDP
Samu kari