Jam'iyyar PDP
Amfani da kimanin naira miliyan 12 don gina bandaki guda uku ya kara ta'azzara rikicin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, The Punch ta gano a ranar Talata
Cif Adesunbo Onitiri, babban jagoran jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Lagas, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar LP gabannin zaben kasar na 2023.
An samu wasu daga cikin ‘Yan majalisar NWC PDP da suke kukan ba a damawa da su. Yayin da Atiku Abubakar ya tafi kasar waje, Manyan PDP sun fara kokawa yanzu.
Jam’iyyar APC mai mulki ta dora laifin tarzoma da ta tashi yayin da PDP suka je kamfen din takarar shugabancin kasa, Atiku Abubakar aKaduna kan jam’iyyar PDP.
Gwamna Samuel Ortom ya ce ba don shi dan PDP bane da babu abun da zai hana shi taimakawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP, Peter Obi, azaben 2023.
Dole Shugaban PDP ya yi murabus idan ana neman zaman lafiya. Wani Fasto ya nuna yana tare da kusoshin PDP irinsu Gwamnan Ribas sun dage a cire Iyorchia Ayu
Gwamna jihar Ribas, Nyesom Wike, ya gargaɗi masu kaɗa kuri'a ku guji yan takarar dake magana kan kabilanci, ya shawarci su zabi mutum mai kwarewar kawo ci gaba.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa duk jam'iyyar dake takara da jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Legas tana batawa kanta lokaci.
Dan Takarar shugaban kasar jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi tafiya zuwa kasar Turai Ana tsaka da Gangamin Kamfen dinsa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari