Jam'iyyar PDP
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun farwa ayarin motocin gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, sun lalata gilasan wasu motoci biyu ranar Lahadin nan.
Gwamna Nyesom Ezenwo Wike ya dawo Najeriya daga kasar waje kuma daga dawowarsa ya mayar da martani kan barazanar korarsa da ake yi daga jam'iyyar adawa ta PDP.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, yace rahoton dake yawo cewa yana goyon bayan dan takarar gwamna a inuwar PDP ba gaskiya bane domin ba zai so dan shiyyarsa ba
Daniel Bwala, kakakin kwamitin kamfen din shugaban kasa na PDP, ya fadi adadin gwamnoni, sanatoci da yan majalisar wakilai na APC da ke wa atiku Abubakar aiki.
Wani malamin addini ya ce ya hango matsaloli game da zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa badi.
Darakta janar na kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar, Gwamna Aminu Tambuwal ya ce dan takarar shugaban jasar na PDP zai bude boda idan ya ci zabe a 2023.
Rikicin PDP ya dauki sabon salo yayin da Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa ya kaddamar da sabon hari kan Gwamna Nyesom Wike na Ribas da gwamnonin G5.
Yan Najeriya mazauna waje sun ce suna son ganin kasar ta inganta ta fannin tsaro da tattalin arziki don haka akwai bukatar goyon bayan Atiku wanda yake gogagge.
A rahoton da muka samo, an bayyana dan takarar shugaban kasan da aka fi neman bayanansa a kafar nema ta Google a 2022. Tinubu ne ya fi kowa sanuwa a shekarar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari