Jam'iyyar PDP
Duk da tana auren Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni kuma tana goyon bayan APC a babban zabe, Gumsu Abacha ta ce PDP za ta goyi baya a Jihohin Arewacin Najeriya.
Asiwaju Ahmed Tinubu ya yi wasu babatu da ya je jihar Ogun, ‘Dan takaran na jam’iyyar PDP ya ce bai kamata ayi wasa da kalaman da Bola Tinubu ya yi a Ogun ba.
Naja'atu Mohammed, tsohuwar hadimar Asiwaju Bola Tinubu wacce ta fita daga APC a baya-bayan ta bayyana cewa ta zabi Atiku kan Obi ne don yafi shi karbuwa a kasa
Dumo Lulu-Briggs, dan takarar gwamna na jam’iyyar Accord ya tsallake rijiya da baya a hannun yan bindiga a ranar Asabar, kuma ya zargi PDP da hannu a ciki.
Dan takarar gwamnan jihar Lagos na jam'iyyar PDP ya sha da kyar a a wani hari da wasu yan ta'adda sukai kai masa hari yayin da yake yakin neman zabensa a Lagos
Tsohon hadimin Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a PDP, Michael Achimugu ya ce tsohon ubangidansa na son zama shugaban kasa ne saboda ya azurta yayansa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta umarci a sake zaben fidda gwanin gwamna a jihar Abia bayan da dan takarar PDP Uche Ikonne ya kwanta dama a jiya Karaba da safe.
Yanzu muke samun labarin mutuwar wani dan takarar gwamnan PDP kwanaki kadan kafin zaben 2023 da za a yi. Dansa ne ya sanar da mutuwarsa ga duniya a yau dinnan.
Gwamnan jihar Bayelsa, Diri, yace shi da takwarorinsa ba su cire rai ba har yanzun suna fatan tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari