Jam'iyyar PDP
Mazauna jihar Katsina sun hadu da jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar Katsina don yi wa marigayi Umaru Musa Yar'Adua addu'a yayin da ya cika shekaru 13 da rasuwa.
Wasu mutanen jihar Katsina da masu ruwa da tsakin PDP reshen jihar sun gudanar da taron Addu'o'i ga tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar'adua bayan shekara 13.
Wani jigon jam'iyyar APC, a jihar Kebbi, ya garzaya kotu neman a dawo masa da. Kayayyakin da ya ba ƴaƴan jam'iyyar PDP, su raba lokacin zaɓen gwamnan jihar.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce ya gana da Tinubu a Legas a shekarar 2018 domin ya jawo hankalinsa ya bar APC zuwa PDP su haɗu don kawar da Buhari.
Bayan rikice-rikice da kai ruwa rana tsakanin mambobi, jam'iyyar PDP ta ayyana Sunday Bisi a matsayin sabon shugaban jam'iyya reshen jihar Osun bayan zaɓe.
Tsohon akbishop na Abuja, John Onaiyekan, ya ce akwai kuskure babba a shirin da ake na rantsar da Asiwaju Bola Tinubu a matsayin sabon shugaban ƙasan Najeriya.
Da alamu Idan ‘yan APC ba su hada-kan su ba, sauran ‘yan adawa za su iya kawo masu matsala a zaben bana. PDP, LP da NNPP su na neman karbe shugabancin majalisa
Tinubu ya yi magana mai kama da watsar da 'yan APC, inda yace ba dan gwamnan PDP ya taimake shi ba, da tuni yanzu ya fadi zabe da sai wani labarin ake yi daban.
Bidiyo ya nuna lokacin da Tinubu ya sauka a jihar Ribas a daidai lokacin da ake ci gaba da cece-kuce kan cewa Tinubu na bibiyar 'yan PDP da masu fada a ji nata.
Jam'iyyar PDP
Samu kari