Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugaban kasa na PDP ya bayyana kadan daga abin da ya gani game da Bola Ahmad Tinubu da kuma yadda ya kasance mutum abin zargi kan lamuransa duka.
Yanzu muke samun labarin cewa, Allah ya yiwa tsohon ministan Najeriya na kwadago rasuwa bayan da ya yi jinya a wani asbitin jihar Kano da ke Arewacin Najeriya.
Jam'iyyun PDP da ADC sun shigar da ƙara sun ƙalubalantar nasarar da gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya samu a zaɓen gwamnan jihar na ranar 18 ga watan Maris.
Adewole Ebenezer Adebayo da ya nemi mulkin Najeriya a SDP ya yi bayanin yadda ya sha kasa, ya ce APC tayi nasara a 2023 ne saboda ta na da kwararrun ‘yan siyasa
Babbar jam'iyyar adawa PDP ta yanke hukuncin dakatar da shugaban jam'iyya da mataimakinsa a jihar Legas domin su maida hankali kan kedi ɗin dake gaban Kotu.
Za a fafata zaɓen gwamna jihar Kogi a ranar 11 ga watan Nuwamba 2023. Jam'iyyun PDP, APC da LP duk sun fitar da ƴan takarar da za su wakilce su a zaɓen gwamnan.
‘Yan majalisa sun tofa albarkaci a kan zaben wannan karo. Kason kujerun zai zo da sarkakiya musamman saboda Musulmai za su dare shugaban kasa da mataimaki
A ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023 INEC zata gudanar da zaben gwamna a juhar Bayelsa, akwai manyan wasu yan takarar uku da ake ganin ɗayansu ne zai kai labari.
Zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bukaci ‘Yan Sanda su yi bincike a kan zaben Adamawa. Shugaban mai jiran gado yana so a binciki abubuwan da suka faru.
Jam'iyyar PDP
Samu kari