Jam'iyyar PDP
An yi bincike kan iƙirarin da jigo a jam'iyyar PDP, Dele Momodu ya yi na cewa hukimar zaɓe ta kashe N355bn kan na'urar tantance masu kaɗa ƙur'ia BVAS.
Kotun sauraran kararrakin zabe a jihar Gombe ta rusa nasarar zaben kakakin majalisar jihar, Abubakar Luggerewo inda ta bai wa jam'iyyar PDP nasara.
Kotun sauraron ƙorafe-korafen zabe mai zama a Jalingo, babban birnin jihar Taraba ta kwace nasarar ɗan majalisar jam'iyyar PDP, ta tabbatar da na APC guda biyu.
Tun bayan rantsar da majalisar tarayya ta 10 zuwa yau, jam'iyyun APC, PDP, LP da NNPP sun rasa kujerun mambobin majalisar wakilai 25 da Sanatoci 5.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya daukaka kara zuwa kotun koli don ci gaba da kalubalantar zaben shugaban kasa da aka gudanar.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Khana 2 da ke karamar hukumar Khana a jihar Ribas, Honarabul Dinebari Loolo ya riga mu gidan gaskiya a yau Litinin.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa hukuncin da aka ji Kotu ta yanke ranar Litinin ɗin nan ya ƙara tabbatar da inda Zamfara suka karkata.
An hana mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, shiga tsohon ofishinsa dake a gidan gwamnatin jihar. Hakan ya biyo bayan rikicin da suke da gwamna Obaseki.
Mun kawo bayani akan Dr. Jamila Bio da za ta zama ministan matsa. Mahaifinta shi ne Ibrahim Isa Bio wanda ya yi minista lokacin Umaru ‘Yaradua da Goodluck Jonathan.
Jam'iyyar PDP
Samu kari