Jam'iyyar PDP
Jibrin wanda jigo ne a jam'iyyar NNPP, ya tara malamai don yin addu'a ga uban gidansa, Rabiu Kwankwaso, da kuma gwamnan Kano, Abba Kabir na jihar Kano.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya bayyana kudirinsa na tsayawa neman takarar gwamna a jihar a karkashin tutar jam'iyyar PDP a zaben da za a yi a 2024.
Kotun daukaka kara ta sake kwace kujerar dan Majalisar jihar Plateau na jam'iyyar PDP, Nannim Langyi yayin da ta tabbatar da nasarar Nimchak Nansak na APC.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia tun bayan hawanshi mulki bai taba zama a sabo ko tsohon gidan gwamnati ba, daga kauyensu ya ke gudanar da mulkin jihar.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Ayodele, ya bukaci jam'iyyar PDP ta warware rikicin cikin gidanta idan tana son sake mulki.
A wata hira da aka yi da shi, Tsohon Gwamnan Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya maidawa masu sukarsa martani saboda PDP ta tsaida yaron shi a matsayin ‘dan takaran Gwamna
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya haƙiƙance cewa shi cikakken ɗan ƙabilar Ijaw wanda ba ya shakkar kowane irin ƙalubale da ya same shi.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin Legas ta tabbatar da nasarar gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta bayyana iyakar da INEC za ta iya kai wa wajen kare kanta a shari'ar zabe a hukuncin da ta yanke.
Jam'iyyar PDP
Samu kari