Jam'iyyar PDP
Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Ribas, Desmond Akawor, ya haƙura da muƙaminsa na jam'iyya bayan shugaban ƙasa Tinubu ya naɗa shi babban muƙamin tarayya.
Daraktan kamfen jami'yyar PDP, Labaran Maku ya karyata jita-jitar cewa sun nuna farin cikinsu da faduwar PDP a shari'ar zaben jihar Nasarawa a jiya Alhamis.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya ziyarci shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje a yau Juma'a 24 ga watan Nuwamba a Abuja.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun bayyana yaƙinin cewa kotun koli zata yi wa gwamna Lawal na Zamfara da Mutfwanga na Filato bayan tsige su a kotun daukaka kara.
Alkalai na soke nasarar PDP a zaben Gwamnan Nasarawa, aka tabbatar da APC ta lashe zabe sai aka ga Gwamnan tare da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje.
Kotun daukaka kara ta sanya ranar yanke hukunci kan zaben jihar Kaduna inda ta sanya gobe Juma'a 24 ga watan Nuwamba tsakanin Gwamna Uba Sani da Ashiru Kudan.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Ambasada Desmond Akawor a matsayin kwamishinan Tarayya a hukumar RMAFC daga jihar Ribas da ke Kudancin Najeriya.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong ya karbi takardar shaidar cin zabe a matsayin Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu a majalisar dokokin tarayya.
Gwamnatin jihar Zamfara ta musanta rahotannin da ake yada wa cewa Gwamna Dauda Lawal ya kashe N400m kan tafiye-tafiye zuwa kasashen waje cikin wata shida a ofis.
Jam'iyyar PDP
Samu kari