Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi martani kan jita-jitar cewa yana shirin sauya sheka daga jam'iyyar.
Yayin da dan takarar gwamnan Bayelsa, Timipre Sylva da jam'iyyar APC ke zargin nuna musu wariya a shari'ar zaben jihar, kotu ta yi fatali da korafin a jiya.
Majalisar dokokin jihar Edo ta bayyana cewa zata canza hanyar miƙa sanarwar tsigewa ga Philip Shaibu, mataimakin gwamnan jihar Edo bayan ya yi gardama a farko.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charlse Soludo ya caccaki wani shugaban karamar hukuma a jihar kan rashin kula da aikin da aka saka shi a yankinsa.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya yi musayar kalamai masu zafi da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas a wajen jana'izar Wigwe.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta yi kira da a ba mata dama suɓwarware matsalolin da suka addabbi ƙasar nan, saboda a cewarta maza sun gaza.
Wasu gungun matasa da suka ƙunshi maza da mata sun yu zanga-zangar adawa da shirin majalisar dokokin jihar na tsige Shaibu daga kujerar mataimakin gwamna.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya bayyana cewa ya yi tunanin barin ofis lokacin da ake tsaka da rikicin siyasa tsakaninsa da Nyesom Wike.
Majalisar jihar ta lissafo laifukan da mataimakin gwamna, Philip Shaibu ya yi yayin da ake shirin tsige shi wanda aka fara a jiya Laraba 6 ga watan Maris a jihar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari