Jihar Plateau
Hakimai a yankin Bashar da ke karamar hukumar Wase ta jihar Filato sun ci na kare sakamakon addabar garuruwansu da hare-hare da masu garkuwa da mutane suka yi.
Wata kotun Jos da ke zama a Nassarawa Gwong, ta gimtse auren shekara bakwai tsakanin Sumaiya Muhammad da mijinta, Bala Usman, saboda kaurace mata da ya yi.
Wata babbar kotun tarayya da ke garin Jos, jihar Filato, ta yanke daurin watanni uku a kan tsohuwar ministar albarkatun ruwa, Sarah Ochekpe da wasu mutane biyu.
A kalla mafiya hudu ne aka kaiwa hari tare da kashe su yayin da wasu da dama suka jikkata a safiyar ranar Laraba a Bida Bidi Junction a karamar hukumar Jos ta A
Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Filato, Hon. Latep Dabang ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Wata babbar kotu a babban birnin jihar Filato, Jos, ta raba auren Ifeanyi Nnadili, da Sadiya Adamu, saboda matar da cika ɗaukar zafi da gaba da mijinta na aure.
Wasu 'yan bindiga sun farmaki wani yankin jihar Filato, inda suka hallaka mazauna hudu a wani wurin hakar ma'adinai. An bayyana yadda lamarin ya faru jiya Lahad
Rundunar OPSH yayin kokarin ganin ta samar da zaman lafiya a jihar, wasu yankunan Jihar Kaduna da Jihar Bauchi ta samu nasarar halaka wasu masu garkuwa da mutan
Rundunar Operation Safe Haven dake aikin yaki da ta'addanci a arewa maso tsakiya sun bayyana samun nasarar bindige gawutattun masu garkuwa uku a jihar Filato.
Jihar Plateau
Samu kari