Rikicin PDP
Mun tattaro maku Jihohi 12 da Jam’iyyun APC, PDP ko LP ba za su shiga Takarar Gwamna a Zaben 2023 ba. APC ta samu kanta cikin tsaka-mai-wuya a jihar Akwa-Ibom.
Jigon jam'iyyar PDP mai adawa, Chief Bode George, yace har yanzun ba'a warware matsala ɗaya da ta dami tsagin Wike ba duk da zaman da aka yi da Kwamitin BoT.
Na hannun daman Dankwambo, Alhaji Ahmed Abubakar Walama, ya sauya sheka daga Peoples Democratic Party (PDP), zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Jam’iyyar PDP tayi wani zama na musamman a ranar Talatar nan bayan dawowar Iyorchia Ayu daga waje. Shugaban PDP ya sa a binciki ‘Yan NWC da suka dawo da N122m
Kwamitin amintattun jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bai samo mafita kwakkwara zamansa da gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ba, The Nation ta ruwaito a yammacin yau
A 2023, jam’iyyu 18 suka tsaida ‘yan takara 837 a zaben gwamnoni da za a gudanar a jihohi 28. APC za ta shiga zabe a Ogun ba tare da hamayya daga PDP da LP ba.
Shirun da gwamnonin jam’iyyar PDP biyar masu biyayya ga tsagin Nyesome Wike na jihar Ribas suka yi ya sa cikin shugabannin jam’iyyar adawar ya duri ruwa sosai.
Jam’iyyar PDP za tayi zaman a musammana makon nan, a dalilin irin rigingimun da suke bijiro mata a kan takarar Alhaji Atiku Abubakar a zaben neman shugaban kasa
Sanata Adamawa ta kudu, Sanata Binos Dauda Yaroe, ya bukaci tsagin gwamna Nyesom Wike su maida takobinsu kube har sai bayan zaɓe sannan a biya musu buƙatunsu.
Rikicin PDP
Samu kari