Rikicin PDP
Wani jigon jam'iyyar PDP kuma ɗan takarar da ya nemi tikitin gwamnan jihar Abiya, Dr Sampson Orji, yace ɗan takarar Labour Party, Peter Obi, zau zaba a 2023
Faruk Aliyu, jigo a jam'iyyar APC mai mulki yace suna nan suna ci gaba da tattauna wa da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, domin ya mara wa jam'iyyar baya.
Dole Shugaban PDP ya yi murabus idan ana neman zaman lafiya. Wani Fasto ya nuna yana tare da kusoshin PDP irinsu Gwamnan Ribas sun dage a cire Iyorchia Ayu
Abubuwa na ƙara lalacewa kullum kwana a babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa, yayin da jagororin PDP a jihar Edo suka ce sam ba su yarda da tawagar kamfen ba .
A Ogun, babu zaman lafiya a PDP duk da kotu ta bukaci a shirya sabon zaben gwani. Rikici ya Bijiro, An Dakatar da Wanda Ya Nemi Takarar Gwamna a Tsakar Kamfe
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nemi jam’iyyar PDP da ta baiwa' yan Najeriya hakuri kan kalaman da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi.
Gwamnan Ribas Nyesom Wike da wasu manyan PDP ba su goyon bayan Iyorchia Ayu. A nan mun kawo Gwamnonin PDP da suke goyon bayan Atiku Abubakar da Iyorchia Ayu
Lamari ya kara rincaɓewa babbar jam'iyyar jamayya ta ƙasa PDP yayin da wasu gwamnoni hudu suma ja daga, sun yi barazanar kauracewa Atiku idan ya biye wa Wike
Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party, Senator Iyorchia Ayu, ya bayyana cewa dan takarasu Atiku Abubakar ya bashi shawarar karban bashin N1bn a.
Rikicin PDP
Samu kari