Rikicin PDP
Gwamnan jihar RIvers, Barrista Nyesom Ezenwo Wike, ya sake nada sabbin mutane 100,000 matsayin hadimai na musamman da zasu yi masa aiki lokacin zaben 2023.
Legacy Logistics LLC Ltd sun yi da’awar taimakawa Atiku Abubakar da biza. Lauyoyin kamfanin sun fara maganar kai shi kotu idan bai fito masu da hakkinsu ba
Za a ji yadda Gwamna Nyesom Wike yake cigaba da yi wa Magoya bayan Atiku bita-da-kulli. Lee Maeba mai jagorantar yi wa Atiku Abubakar kamfe ya rasa kadararsa.
Mai neman kujerar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace ya daina damun kansa da batun sauya shugabancin PDP domin ba zai yuwu ba.
Yayin da ake tunkarar zaɓen 2023, rikicin cikin gida na cigaba da tarwatsa jam'iyyar PDP, tsohuwar shugabar mata a jihar Gombe, Mole Istifanus, ta yi murabus.
Da yiwuwan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP za ta shiga zaben gwamnan jihar Ogun ba tare da dan takara ba saboda rikicin da ya barke cikinta.
Gwamnan Benuwai ya ajiye Atiku Abubakar da PDP, ya tallata takarar Peter Obi. Samuel Ortom yace ba don shi jam’iyyar PDP ba ne, da ya yi wa LP aiki a 2023.
Wani ‘dan jarida ya shigar da karar Alhassan Ado Doguwa. A yunkurin lallashin ‘Dan siyasar a wajen taro, wannan ya yi sanadiyyar da ya sha naushi a kunnensa.
Yayin ake tsaka da rashin jituwa tsakanin Lado Ɗanmarke da Alhaji Majigiri, uwar jam'iyyar PDP ta naɗa sabon shugaban jam'iyyar reshen jihar Katsina na riko.
Rikicin PDP
Samu kari