Rikicin PDP
Rikicin jam'iyyar PDP na ƙara tsananta kullum kwana, a yau Talata jam'iyyar ta kori Jimi Lawan da wasu mutane uku a jihar Ogun sakamkon aikata wasu laifuka.
Alhassan Doguwa ya fadi abin da ya jawo fadan shi da Murtala Sule Garo a gidan Nasiru Gawuna. ‘Dan majalisar yace Murtala Garo ya fara zagin shi, ya nemi fada.
Nyesom Wike, gwamnan jihar Rivers, ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, za ta ci zabe a jiharsa a 2023. Amma, gwamnan ya ware zaben shugaban kasa ya k
A wajen maidawa Dele Momodu martani, Nyesom Wike ya yi masa gorin shiga PDP. Gwamnan na jihar Ribas ya cigaba da ragargazar duk wanda ya ja da shi a jam’iyya.
Nyesom Wike ya rantsar da Hadiman da ya zaba saboda 2023, yayin da ake bikin rantsarwar, Gwamnan ya yi hasahen PDP za ta lashe kujeru, ban da shugaban kasa.
Wani jigon jam'iyyar Labour Party, Ononuju, ya yi ikirarin cewada yawan masu kaɗa wa PDP kuri'unsu a kowane zaɓe sun yi kauradaga jam'iyyar, sun koma Labour.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ya ƙi yarda ya sauka ne saboda tunanin PDP zata iya tara wasu kuɗaɗe nan gaba kadan.
Maganar da Dr. Iyorchia Ayu ya yi na hana mutum tsayawa takara ya jawo masa suka daga CUPP. Imo Ugochinyere yana ganin shugaban jam’iyyar yana neman kashe PDP.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bi sahun gwamna Nyesom Wike da Samuel Ortom, yace ba zai zauna inuwa ɗaya da Atiku ba idan har Ayu ne a shugaban PDP na kasa
Rikicin PDP
Samu kari