Rikicin PDP
Yayin da abubuwa ke ƙara lalacewa a PDP, kakakin kwamitin kamfen shugaban ƙasa, Sanata Dino Melaye, yace nan gaba wasu makusantan Wike zasu mara wa Atiku Baya.
Abubuwa na kara lalacewa a babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP yayin da ake ta yamadidi kowa na faɗin bakinsa kan zargin rashin fitar da kuɗin Kamfen Atiku/Okowa
Samuel Ortom na jihar Benue a wani abu mai kama da izgili ya nadawa hanyar da ta tafi zuwa gidan Iyorchia Ayu, shugaban PDP na kasa sunan Wike na jihar Ribas.
Udom Emmanuel na kuka a kan rashin kudin yi wa Atiku Abubakar kamfe da kyau. Takarar PDP na shugaban kasar tana ganin matsala saboda yadda aka ki fito da kudi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, watau Ƙaura ya nuna rashin jin daɗinsa game da yadda Atiku da wasu yan koransa ke kokarin ganin bayansa kan ya nemi takata.
Kotu ta sake soke zaben fidda gwanin masu neman takarar kujerar gwamnan jihar Zamfara karkashin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) a yau Talata
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, yace halin da PDP take ciki yanzu mai sauki ne, nan gaba rikicin nan zai tsananta matukar ba'a shawo kan batun ba.
An sake samun Gwamnan da ke neman raba gari da Atiku Abubakar a zaben 2023. PDP ta aika wata tawaga ta musamman da nufin a iya shawo kan Gwamnan jihar Bauchi.
Duk da babu jituwa tsakanin Atiku Abubakar da wasu Gwamnonin jihohin PDP, amma an fahimci cewa duk wannan rigima, Bola Tinubu bai cikin lissafin Okezie Ikpeazu
Rikicin PDP
Samu kari