Rikicin PDP
Kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa ta bayyanawa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, cewa ta bankado tuni cewa dan takaran APC Bola AHmed Tinubu yake yi.
Gwamnan PDP, Nyesom Wike ya sake jawo cece-kuce yayin da ya hana Atiku filin wasa domin gudanar da taron gangamin PDP da aka tsara yi a jihar a watan nann.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa bai taba cewa zai kira taro ko ya hito gaban kamara ya faɗi wanda zai marawa baya a zaben shugaban kasa ba.
Gwamnan jihar Ribas kuma jagoran gwamnonin G-5, Nyesom Wike, ya ce masu katunan zabe a jiharsa zasu hukunta shugabancin PDP na ƙasa a babban zabe mai zuwa.
Aliyu Sabi Abdullahi ya nuna babu wani rashin jituwa tsakanin Bola Ahmed Tinubu da Shugaban kasa, za a ji babu sabanin da aka samu tsakanin shi da Shugaban kasa
Geamnan jihar Ribas kuma jagoran gwamnonin G5, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Ayu ya ɗebo ruwan dafa kansa tunda har ya umarci lauyoyin PDP su janye a Ribas.
Tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanata mai ci, Chimaroke Nnamani, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta nuna rashin adalci a fili kuma ta saba kundin dokokinta.
Abubuwa sun ƙara rikicewa a babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa yayin da manyan kusoshin PDP a jihar Kwara suka tattara kayansu suka koma APC, sun ce sai Tinubu.
Hira da wani ‘dan siyasa da aka yi a talabijin ya jawo tsohon Ministan tarayya kuma tsohon Gwamnan na jihar Ekiti yana kara a kotu, ya bukaci ya biya shi N500m.
Rikicin PDP
Samu kari