Rikicin PDP
Shehu Sani, tsohon sanatan mazabar Kaduna ta tsakiya ya shawarci gwamnoni da ke fushi da jam'iyyarsu su tattara kayansu su koma jam'iyyar Omoyele Sowore ta AAC.
Wasu bayanai sun nuna cewa ɗan takarar shugaban kasa a PDP, Alhaji Atiku Abjbakar, bai gaisa da mataimakiyar gwamnan Enugu ba a wurin ralin kamfe jiya Talata.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wikez ya bayyana cewa tawagar G5 na nan ba ta mutu ba kuma zata taka muhimmiyar rawa ranar zaben shugaban kasa 25 ga watan Fabrairu, 2023.
Babbar jam'iyyar hamayya ta kasa watau PDP ta sanar da soke gangamin yakin neman zaɓen shugaban kasa a jihar Ribas saboda dalilan da suka shafi yanayin tsaro.
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar yana so Jami’an tsaro su kama Darektan yakin zaben APC kan zargin kifar da gwamnati.
Ana saura kwanaki 13 gabanin babban zabe, jam'iyyar PDP a jihar Imo ta sake wayar gari cikin sabon rikici yayin da wani jigo ya fito ya fallasa kullin wasu.
Tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang, ya musanta kalaman gwamnan jihar, Simon Lalong, wanda ya ce tuni suka samu goyon bayan tawagar gwamnonin G5 na PDP.
Mamban majalisar wakilan tarayya daga jihar Osun, Mista Wole Oke, ya tabbatar da harin da wasu yan daban siyasa suka kai gidansa inda suka jikkata mutane 15.
Mako daya bayan dakatad da shi, uwar jam'iyyar PDP ta kammala sallamar Sanata Chimaroke Nnamani, tsohon gwmanan jihar Enugu daga jam'iyyarta saboda abu guda.
Rikicin PDP
Samu kari