Rikicin PDP
Za a ji labari Osita Okechukwu ya yi fashin baki a game da takarar Atiku Abubakar, inda aka ji yana cewa duk abin da zai faru, jam’iyyar PDP ba za ta ci zabe ba
Rikicin jam'iyyar PDP ya dauka sabon salo tsakanin Atiku da Wike inda aka sanyawa wasu magoya bayan Alhaji Atiku Abubakar mummunan takunkumi a jihar Ribas.
Idan Atiku Abubakar da Gwamna Nyesome Wike na Jihar Rivers ba su mayar da takkubansu ba sun rungumi zaman lafiya, mambobi da dama na jam'iyyar PDP za su fice da
Rahoton da muke samu daga majiyoyi ta bayyana cewa, an shiga wata ganawar sirri tsakanin 'yan tsagin Atiku da Wike domin sulhunta tsakanin shugabannin biyu.
Daya cikin wadanda aka kafa jam'iyyar PDP da su kuma mamba na kwamitin amintattu, Cif Bode George, ya ce rikicin cikin gidan na jam'iyyar na damunsa, yana mai c
An yi taron yi wa ‘Yan siyasar wankan tsarkin shigowarsu jam’iyyar PDP a garin Yola a ranar Litinin, amma ba a ga da-dama daga cikin Gwamnoni da ba su je ba.
Za a ji labari tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kasa da bangaren Nyesom Wike sun ce dole ne a tunbuke Iyorchia Ayu domin a lashe zabe mai zuwa a 2023
Ana kokarin a sasanta rikicin PDP, Peter Obi ya sa labule da Abokan fadan Atiku, ya je Fatakwal, ya hadu da Gwamnan jihar Ribas da wasu ‘yan siyasa na PDP.
Bayan shirya zama ranar Litinin da nufin kawo karshen sabanin Atiku Abubakar da gwamna Nyesom Wike, an ɗage zaman saboda kowane ɓangare na yin wasu harkoki.
Rikicin PDP
Samu kari