Rikicin PDP
A kokarinsa na shawo kan gwamnan Ribas, Nyesom Wike, Atiku na naɗa gwamnan Adamawa a matsayin shugaban tawagarsa da zata sulhunta da tsagin gwamna Nyesom Wike.
Mohammed Abacha, dan shugaban Najeriya na mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha ya shigar da hukumar zabe mai zaman kanta, INEC da Jam'iyyar PDP kara a kotu.
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Rivers ya nesanta kansa daga ƙarar da aka rahoto cewa an shigar a kotu na neman soke Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban k
Yayin da gwamnan Ribas ya fara kulla kawance da wasu manyan jiga-jigan APC, mai maga da yawun jam'iyyar a Ribas, Finebone, ya sauya sheƙa zuwa tsagin adawa PDP
Wadanda suka shiga neman tikitin zama ‘Yan Majalisa za su marawa Atiku Abubakar baya ya samu kuri’a miliyan 20, A tarihin Najeriya ba a taba samun wannan ba.
Guguwar sauya sheka a yan kwanakin nan ta addabi jam'iyyar PDP reshen jihar Kebbi, shugabar matan shiyyar tsakiya da masoyanta sun tatara kayansu zuwa APC.
Rikicin cikin gidan PDP ya kara zurfi, Jam’iyya ta dakatar da zaman NEC. Sabanin mutanen Wike da Atiku Abubakar, ta jawo aka fasa yin wannan taro yau a Abuja.
Al'amuran siyasa a jihar Sokoto na kara canzawa gabanin babban zaben badi. Jam’iyyar PDP mai mulkin jihar ta rasa wasu ‘ya’yanta zuwa jam’iyya mai mulki kasa.
Tsohon gwamnan Jihar Neja, Dr Babangida Aliyu Mua'zu ya ce yana kyautata zaton dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar zai ci jihar Rivers a
Rikicin PDP
Samu kari