Jihar Oyo
Majalisar dokokin jihar Oyo ta karanta korafi da tuhume tuhume kan mataimakin gwamnan jihar, ta ba shi mako ɗaya ya yi bayanin kare knasa ko a ta tsige shi.
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Limamin cocin Anglican na Jebba da ke jihar Kwara, Rt. Rev. Aderogba, matar sa da kuma direban sa a ranar Lahadi.
Mataimakin gwamnan jihar Oyo, Rauf Olaniyan ya sanar da sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya kuma mai burin zama gwamnan Oyo, Chief Adebayo Adelabu, ya fice daga jam'iyyar APC ya koma Accord Party (AP).
Bayan samun nasara a zaɓen fidda gwani da kuma saɓanin da y ashiga tsakaninsu, gwamna Seyi Makinde na jahar Oyo ya aje mataimakinsa na yanzun, ya ɗauki wani.
Dan takarar gwamna a karkashin APC a jihar Oyo. Cif Adebayo Adelabu, wanda aka fi sani da Penkelemes, ya fice daga jam’iyyar tare da wasu fusatattun shugabanni.
‘Dan takarar Gwamnan Oyo ya amince da shan kayi tun kafin a fara zaben tsaida gwani. Dama ba kasafai aka saba ganin gwamna mai-ci ya sha kasa a irin haka ba.
Shugaban hukumar wasannin jihar Oyo, Gbenga Adewusi, ya sha duka hannun matasa bayan an tashi wasan kwallo kunnen jaki tsakanin kungiyar Shooting Stars Sports.
Wani ɗalibi mai kwazo da ke karatun babban diplona a fannin injiniya ya kwanta dama yayin da yake cikin jin daɗinsa da budurwarsa a wani Otal a Ibadan, Oyo.
Jihar Oyo
Samu kari