Jihar Oyo
Gwamnonin arewacin Najeriya 4 sun shiga tattaunawa da wasu gwamnonin kudancin Najeriya sakamakon karuwar hare-haren Fulani makiaya a yankin kudu maso yamma.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akereolu ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan ya fito ya yi jawabi ga al'umman Najeriya a kan matsalolin tsaro da ake fama.
IGP na 'yan sandan Najeriya ya tura 'yan sandan kwantar da tarzoma zuwa jihar Oyo domin ceto rayuka da dukiyoyin jama'a a wuraren rikicin Yarbawa da Hausawa.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya yi Allah wadai da rikice-rikicen da ke faruwa a jihar Oyo tsakanin Hausawa da Yarbawa. Yace kasuwar alamace ta hadin kai.
An hallaka mutane 20, sannan Hausawa 5, 000 da ke kasuwanci a jihar Oyo sun jikkata, Oluseyi Makinde da Rotimi Akeredolu sun kai ziyara, amma an yi masu ihu.
Bayan rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a yankin kudancin Najeriya, wasu bata-gari sai ci gaba kone-kone suke. Hoton wasu motoci biyu da aka kona.
Rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a wata kasuwa dake jihar Oyo ta yi sanadiyyar mutuwar mutane shida tare da raunata wasu adadi masu yawn gaske.
Rahotanni sun bayyana cewa ana samun ci gaba da fuskantar matsalar rashin zaman lafiya a shiyyar Kudu maso Yamma, inda ake zargin makiyaya na kai wa mutane farm
Rikici ya barke tsakanin Hausawa mazauna garin Ibadan da ke jihar Oyo da Yarbawa masu garin kamar yadda bidiyon da The Punch ta wallafa ya ke nunawa.An hasko c
Jihar Oyo
Samu kari