Jihar Osun
Davido ya roƙi Donald Trump da ƙasashen duniya su sa ido kan zaɓen gwamnan Osun na 15 ga Agusta, yana mai kira da a guji tashin hankali da tsoratar da masu zaɓe
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya ce rawa ba ta hana shi aiki, yana mai cewa ya gina hanyoyi tare da gyara cibiyoyin lafiya sama da 200 a jihar.
Kwamitin kamfen na Imole ya zargi jam'iyyar APC da ƙoƙarin matsa wa INEC lamba domin rufe rumfunan zaɓe da wuri a wasu sassan Osun yayin zaɓen gwamna.
Ɗan takarar APGA a zaɓen gwamnan Osun, Adesina Adeyemi-Doro, ya janye daga takarar tare da goyi bayan ɗan takarar APC, Bola Oyebamiji, gabanin zaɓen 15 ga Agusta.
Zaɓen gwamnan Osun na 15 ga Agusta ya ƙara jawo fargabar rikici, yayin da APC da Accord Party suka ce sun rasa mambobi 18 a lokacin shirye-shiryen zaɓen.
An harbi yaro mai shekaru 12 yayin gangamin jam'iyyar APC a Ilesa, Osun, inda ’yan sanda suka kama Kwamishinan Muhalli domin bincike kan lamarin.
Rundunar ’yan sandan jihar Osun ta kama Kwamishinan Muhalli da Tsaftar Muhalli na jihar, Mayowa Adejoorin, bisa zargin da ya shafi harbe-harbe da ya faru.
An shiga tashin hankali a Osun bayan harin ‘yan bindiga a kamfen jam'iyyar APC, an jikkata mutane da dama, ɗan majalisar Osun ya musanta hannu a harin.
EFCC na fuskantar matsin lamba bayan daskarar da asusun gwamnatin Osun, yayin da jam'iyyun adawa suka buƙaci a cire Shugaban hukumar, Ola Olukoyede.
Jihar Osun
Samu kari