Jihar Osun
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta yi mamakin yadda shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu hurumin tsoma baki a cikin binciken da EFCC ne yi a Osun.
Gwamna Ademola Adeleke ya kai EFCC ƙara kan daskarar da asusun Osun, yana neman diyyar Naira biliyan biyu da umarnin kotu na cire takunkumin da aka sanya.
Shugaba Bola Tinubu ya kira Gwamna Ademola Adeleke tare da tabbatar masa cewa ya umarci EFCC ta janye umarnin kotu na daskarar da asusun gwamnatin Osun.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci EFCC ta janye umarnin kotun da ya ba ta damar rufe asusun gwamnatin Osun, yana mai cewa lokacin da aka ɗauki matakin bai dace ba.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati EFCC ta musanta cewa an rue asusun jihar Osun ne saboda siyasa.
Gwamnatin Osun ta ce za ta kai hukumar EFCC ƙara kotu bayan hukumar ta daskarar da asusun gwamnatin jihar, tana mai cewa matakin ya saɓa wa doka.
Gwamnatin Osun karkashin jagorancin Adeleke ta sake raba tallafin rage raɗaɗin tsadar rayuwa ga ma’aikatan gwamnati, domin ƙara musu albashi da inganta jin daɗinsu.
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya kalubalanci shugaban EFCC kan daskare asusun jihar, yana zargin hukumar da ɗaukar matakin ba tare da umarnin kotu ba.
Sarkin Iwo, Oba Abdulrasheed Akanbi, ya haramta Hennessy da sauran giya a fadarsa, yana mai cewa barasa na iya jawo matsalolin lafiya ga dan Adam.
Jihar Osun
Samu kari