Sarkin Kano
A karshen zaman SEC da aka yi, Gwamnatin jihar Kano ta amince ayi wasu ayyukan more rayuwa da cigaban al’umma a karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf.
Mu na da labari cewa Sarkin Bauchi, Rilwanu Suleiman Adamu ya ziyarci wasu kasuwanni domin ganin yadda farashin kayayyakin masarufi su ke a cikin tsadar rayuwa.
Gwamnatin Abba Kabiru Yusuf ta sake tsokano fushin kotu bayan rusau a masallacin idi. Dole Gwamnatin Kano ta biya diyyar Naira Biliyan 30 na rushe-rushen shaguna
Wasu Angwaye da Amaren Auren Hisbah sun yi ƙarar Tsohon Kwamishinan Ganduje Malam Garba Yusuf a Babbar Kotun Shari'ar Muslunci ta Kasuwa da ke Shahuci a Kano.
Aminu Dantata ya bada labarin silar arzikinsu na tsawon shekara da shekaru. A yau ‘Dantata ya na da filaye a Saudi Arabia, Dubai, Dubai, Masar, Jamus
Abba Gida-Gida ya fadi yadda aka samu dukiyar yin ayyuka bayan samun gwamnati babu kudi. Gwamna ya ce bai shigo wannan gwamnatin ne domin ya yi sata ba.
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya wakilci anguna 1,700 yayin ɗaura auren gata a fadar mai martaba Sarkin Kano yau Jumu'a.
Gwamnatin Kano karkashin gwamna Abba Kabir Yusuf ta jajanta wa iyalai, jihar Jigawa da ƙasa baki ɗaya bisa mutuwar Sardaunan Dutse, Sanata Bello Yusuf Maitama.
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da ciyaman na ƙaramar hukumar Gwale, Khalid Ishaq Diso bisa zargin sayar da kayayyakin gwamnati ba bisa ƙa'ida ba.
Sarkin Kano
Samu kari