Sarkin Kano
Wata kungiya ta al'ummar Rano, Kibiya da Bunkure ta bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ya yi watsi da batun rushe masarautun jihar da aka kafa.
Akasin Muhammadu Sanusi II, Aminu Ado Bayero bai goyon bayan dauke ma’aikata zuwa Legas. Sarkin Kano ya gabatar da jawabi a gaban Mai dakin shugaban Najeriya
Jagora a APC, Garba Kore ya fadawa Gwamnatin Abba ta cire Sarakuna da aka kirkiro a Kano. A lokacin baya shi yana cikin wadanda suka yi maraba da kirkiro sarakuna.
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ba uwargidan shugaban ƙasa, Remi Tinubu, sakonni uki da za ta isar zuwa ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Mai kudin Afrika ya sha alwashin bada gudumuwa a mahaifarsa ta Kano. Aliko Dangote ya ji kiran Abba Gida Gida, ya zo Kano ya bunkasa tattalin arziki
Kanada ta yarda ta taimakawa Jihar Kano domin magance matsalolin kiwon lafiya, ilmi da sauransu. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi bayanin makomar zamansa da jakadan.`
Wata kungiya a jihar Kano, 'Yan Dangwalen Kano" ta rubuta wasika zuwa Majalisar jihar kan sake duba masarautun jihar da kuma neman a mayar da Sunusi Lamido.
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya karbi bakuncin sabon Shugaban hukumar Fina finai ta Najeriya Ali Nuhu inda ya sanar da sarki mukami da ya samu.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya shaida cewa an hana su mu’amala da kudinsu da ke banki. Dabarar shi ne za a janye kudi a duk lokacin da suka shigo.
Sarkin Kano
Samu kari