Nyesom Wike
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sauka kan tsohon ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, inda ya masa tatas kan zargin da ya masa, yace Amaechi ya gaza ta ko ina.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers a ranar Asabar ya tarbi daruruwan mambobin APC da suka shigo PDP. Wadanda suka hallarci taron sun da aka yi a Port Harcourt
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya yi bayanin dalilin da yasa ya fusata da ‘dan takarar shugaban kasan, Atiku Abubakar da shugaban jam’iyyar Iyorchia Ayu.
Taron Shugabannin Jam’iyya ya fito da rikicin da ake fama da shi a PDP. Gwamnoni takwas aka samu labari sun ki zuwa wajen taron da shugabannin jam’iyya suka yi
Za a ji mun kawo jerin wadanda suka halarci taron da aka yi da Atiku Abubakar, a cikin ‘yan PDP da suka shiga zaben fitar da gwani na neman zama shugaban kasa.
Mai neman kujerar gwamnan jihar Kaduna karkashin inuwar PDP, Isah Ashiru Kudan, ya yi ikirarin cewa sun shawo kan rikitin Atiku da Wike, saura abu guda da NWC
Akalla yan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party guda 18 ne suka ziyarci Gwamna Nyesome Wike na jihar Ribas a ranar Talata, 6 ga watan Satumba.
A kokarin rarrashin Wike, masu neman kujerar gwamna katkashin inuwar PDP a jihar Jigawa, Kaduna, Katsina da wasu jihohi 14 sun shiga ganawar sirri da Wike a
Gwamnan jihar Ribas,Nyesom Wike, ya bayyana cewa ana barazanar da ake masa sakamakon rikicin cikin gida na PDP inda yace masu son kashe shi zasu mutu kafin shi.
Nyesom Wike
Samu kari