Nyesom Wike
Za a ji labari cewa Gwamnan jihar Ribas watau Nyesom Wike da kuma takwarorinsa na jihohin Oyo da Benuwai, Seyi Makinde da Samuel Ortom sun hadu a birnin Landan.
Mun kawo shugabannin PDP da suka yi fada da Nyesom Wike a cikin shekara shida. Za a ji yadda Nyesom Wike ya yaki Uche Secondus, Iyorchia Ayu da Ali Modu Sheriff
Mohammed Adoke, tsohon antoni-janar na tarayya, AGF, ya ce Iyorchia Ayu, shugaban PDP na kasa, bai nuna yana son jam'iyyar ta yi nasara a zaben 2023 mai zuwa ba
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya fusata ya faɗa wa shugaban PDP na ƙasa cewa girman kai da butulci ba zasu kai shi ko ina ba, ya zama dattijo mai cika alkaw
Wasu masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP na zargin mambobin kwamitin sulhu guda huɗu da kara zuba wa wutar rikicin Atiku Abubakar da gwamna Nyesom Wike Fetur.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya ce wasu janar-janar din soji masu murabus a kasar suna barazanar za su yi amfani da wadanda suka sani a CIA su ladabtar da
Atiku Abubakar ya yi galaba a zaben fitar da gwanin PDP na takarar shugaban kasa na 2023, amma yana ganin kalubale a kotu. A yau aka sa lokacin da za ayi sharia
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya nuna jin daɗinsa da kalaman shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na kokarin gudanar da sahihin zabe a 2023 da rashin tsoma baki.
Gwamna Wike na jihar Ribas dake takun saƙa da Atiku Abubakar, ya caccaki wasu masu sukarsa, ya ce shi da 'yan tawagatsa na aikin ganin bayan APC a jihatsa.
Nyesom Wike
Samu kari