Nyesom Wike
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani ga jawabin da aka ji shugaban jam’iyyar PDP ya yi, yace idan Iyorchia Ayu ya isa, ya karbe takarar 'Yan PDP a Jihar Ribas.
Bangaren gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, sun matsa lamba domin ganin an kira taron majalisar zartaswan PDP ta ƙasa domin ganin sun raba Ayu da Ofishinsa.
Daya daga cikin yan takarar da suka nemi tikitin PDP na neman zama gwamnan Delta, Barista Odebala, ya nemu uwar jam'iyya ta gaggauta sallamar gwamna Wike na
A cikin watanni 15 da suka wuce, Nyesom Wike ya dauki N2bn daga dukiyar Ribas ya taimakawa Jihohi 5. Jihohin da aka ba tallafi sun hada da Sokoto da Kaduna.
Kwanaki kalilan bayan gwamnan Ribas ya bayyana wa duniya cewa ba zai yi wa Atiku Abubakar kamfe ba, wasu gwamnonin APC guda biyu sun kai masa ziyara har gida.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya baiwa sabbin kwamishinoni 18 rantsuwar kama aiki bayan majalisar zartaswa ta tantance su ciki harda tsohon jigon APC .
Gwamnan Ribas dake takun saka da shugabancin PDP, Nyesom Wike, yace a shirye yake da ya sauka daga mukamin gwamna idan har ya yi wa wani alkawarin zama gwamna.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa, zai yi amfani da lambar yabon da shugaban kasa Muhammadu ya bashi wajen yakin neman zaben 2023, rahoton Punch.
Makonni kalilan bayan naɗa hadimai 50,000 a gwamnatinsa, gwamna jihar Ribas, Nyesom Wike, ya tura sunayen mutum 18 da yake son naɗa wa kwamishinoni ga majalisa.
Nyesom Wike
Samu kari