Nyesom Wike
A jihar Ribas abin bai yi kyau ba, domin ‘Yan daba sun je kauyen ‘dan takaran majalisa, sun kona masa gida. Ezemonye Ezekiel-Amadi ya shaida haka a wani bidiyo.
Gwamna Nyesom Wike na jihar RIvers ya bayyana cewa ba zasu yarda jam'iyyyar PDP da Atiku Abubakar su lashe zabe ba saboda tun yanzu sun fara masa barazana.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, sun haɗu da gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ranar Alhamis 26 ga watan Janairu
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa yana tare da ɗan takarar gwamna, Sanatoci, majalisa tarayya da jiha amma ɗayan kam ba zai matsa wa kansa ba.
‘Yan jam’iyyar PDP na reshen Ribas su na goyon bayan Asiwaju Bola Tinubu a 2023, Shugaban karamar hukumar Ikwerre, Samuel Nwanosike, ya tabbatar da wannan.
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani saboda dakatar da wasu ‘Yan PDP. Wike ya nuna cewa shugabannin jam’iyyar PDP sun saba doka, kuma zai kai kara a gaban kotu.
Yayin da harkokin kmafe ke ci gaba da gudana gabanin babban zaben dake tafe. Gwamna Wike ya yi barazanar kwace filin wasan da ya sahalewa Atiku a jihar Ribas.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, yace tawagar G5 ta na kauna da biyayya ga PDP don haka bai kamata a dora mata laifi ne idan zaman sulhu da Atiku ya rushe.
Gwamnan PDP, Wike ya bayyana dan takarar shugaban aksan da zai zaba a zaben 2023 mai zuwa. Ya fadi maganganu maso daukar hankali game da zaben mai zuwa bana.
Nyesom Wike
Samu kari