Nyesom Wike
Yayin da ake ci gaba da azumin watan Ramadan, Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gwangwaje al’ummar Musulmai a birnin Abuja da kayan abinci domin saukaka musu.
Gwamna Sir Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya yi ikirarin cewa babu abin da zai dakatar da gwamnatinsa daga kammala wa'adinta na shekaru 4 a jihar.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Uche Secondus ya watsar da kashin Atiku Abubakar inda ya marawa Shugaba Tinubu baya da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers.
Wani shafin yanazar gizo mai tsage gaskiya ya tabbatar da cewa ikirarin cewa an yi awon gaba da mai ɗakin Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ba gaskiya bane.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sha alwashin hukunta 'ya'yanta da suka ci dunduniyarta a lokacin babban zaben da aka gudanar a shekarar 2023.
Jam'iyyar APC reshen birnin Abuja ta bukaci Shugaban Tinubu ya gargadi Ministan Abuja, Nyesom Wike kan nada 'yan PDP mukamai madadin 'ya'yan jam'iyyar.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya nanata cewa yana nan daram a jam'iyyar PDP, kawai dai ya yi ra'ayinsa ne a zaben shugaban kasa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike bayan ganawa da mambobin Majalisar Tarayya ya bayyana cewa zai yi wahala a kawo karshen rashin tsaro gaba daya a Najeriya.
Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Felix Obuah, tsohon shugaban PDP da ya sauka a jihar Ribas a matsayin shugaban hukumar AMMC ta birnin Abuja.
Nyesom Wike
Samu kari