Nyesom Wike
Majalisar dattawa ta aike da sakon gayyata ga ministan babban binrin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike da kwamishinan 'yan sandan Abuja, kan rashin tsaro a birnin.
Rundunar 'yan sanda a birnin Abuja ta yi nasarar kama wani kasurgumin dan ta'adda da ya addabi birnin da kewayenta bayan kama na farko a wancan mako.
Sabon rahoto ya tabbatar da cewa Ministan Abuja, Nyesom Wike ya fi kowa kokari a cikin jerin Ministoci 12 na gwamnatin Tinubu da aka fitar a jiya.
Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun cafke mai garkuwa da mutane Samaila Wakili Fafa wanda aka fi sani da Abu Ibrahim a dajin Sardauna.
Kungiyar SERAP ta maka gwamnonin Najeriya tare da ministan babban birnin tarayya kara a gaban kotu kan kudaden da ake warewa kananan hukumomi a kasar nan.
Wasu mata masu ɗumbin yawa sun fito tattakin nuna goyon baya ga Gwamna Sim Fubara na jihar Ribas, sun roƙi ƴan siyasa su bar gwamnan ya yi mulki lafiya.
An bayyana yadda 'yan sanda suka kama wani kasurgumin dan bindigan da ya addabi jama'a babban birnin tarayya Abuja. An bayyana yadda aka kama shi.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya aike da sako mai zafi ga magajinsa Gwamna Siminalayi Fubara.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya gwangwaje golan Super Eagles, Stanley Nwabali kyautar miliyan 20 tare da bai wa sauran tawagar naira miliyan 30.
Nyesom Wike
Samu kari