Nuhu Ribadu
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu, ya soki gwamnatin Canada da ta hana hafsan tsaron Najeriya Christopher Musa shiga kasar da sauran sojoji.
Yayin da yan adawa suka taso gwamnatin Bola Tinubu a gaba kan salon gwamnatinsa, an bukaci Ministoci daga Arewa su kare shi daga caccakar masu suka.
A bankado yadda yar gwagwarmaya, Naja'atu Muhammad ke yi wa Malam Nuhu Ribadu kamfen takarar shugaban kasa a shekarar 2011 karkashin jam'iyyar AC.
Jigon APC a jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya soki Naja'atu Muhammad, yana zarginta da cin mutuncin manyan ‘yan siyasa da shugabannin Najeriya.
Wata kungiyar kare dimukradiyya ta bukaci Malam Nuhu Ribadu da ya dakatar da Nasir El-Rufai' kan wasu kalamai da take ganin suna da hadarin tayar da fitina a Kaduna.
Dan uwan Malam Nuhu Ribadu ya zama sarki bayan Gwamna Ahmadu Fintiri ya nada shi a matsayin Sarkin Fufore, sabon masarautar da aka kafa a jihar Adamawa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa'i ya ce maganar Hajiya Na'atu ta yi a kan Bola Tinubu game da rashawa gaskiya ne. Ya fito da hujjoji kan zargin Tinubu.
'Yar gwagwarmaya, kuma 'yar siyasa a Arewacin Najeriya, Hajiya Naja'atu Muhammad ta tabbatar da cewa akwai shaidar Nuhu Ribadu ya zargi Tinubu da rashawa.
Hadimin Bola Tinubu a bangaren tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bukaci Hajiya Naja’atu Muhammad ta janye kalamanta a wani bidiyon TikTok da ya ce na bata suna ne.
Nuhu Ribadu
Samu kari