Yan wasan Kannywood
A yau wani Lauya ya kawo karshen amfani da mai lurara wajen barkwanci a Tik Tok. Abba Hikima ya dauki mataki domin a daina wasa da hankalin Ahmad Lawan Rufai.
A wani rubutun da ya yada, Ali Nuhu ya yiwa Davido tofin Allah-tsine game da bidiyon da ya yada na yadda ake wasa da ana tika rawa a masallaci a cikin gari.
Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Muhammad ta mayar da martani ga mutumin da ya yi mata kalamai masu zafi a soshiyal midiya. Ta masa Allah ya isa.
Jama'a a kafar sada zumunta sun shiga mamakin yadda mai wasan barkwanci ya tara kudi, suna masa kallon wanda bai kai ba, sai ga shi ya yi shiga ta alfarma.
Fitaccen jarumin masana'antar shirya finafinai ta Kannywood, Abba Ruda, wanda aka fi sani da Abba El-Mustapha, ya bayyana yadda gwamnatin Abba Gida Gida na.
Wani matashi ya nuna aniyarsa ta auren jarumar masana'antar finafinan Kannywood, Zainab Indomie. Matashin ya ce idan ta shirye shi ma shirye yake su yi aure.
Shahararren mai wasan barkwanci a masana'antar Kannywood, Ali Artwork, ya fice daga tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano. Madagwal ya koma zuwa jam'iyyar APC.
Ana samun soyayya na shiga tsakanin jaruman don kusancin aiki da shakuwa da suke yi a masana'antar fina-finai, wasu na yin aure wasu kuma abin bai kaiwa ga aure
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta tayar da kura da shigarta a bikin karrama yan fim na African Magic Viewers Choice Awards (AMVCA) da ya gudana.
Yan wasan Kannywood
Samu kari