Yan wasan Kannywood
Jarumi kuma furodusa Kannywood, Abdulwahab Awarwasa, ya kwanta dama bayan doguwar rashin lafiya. Mutuwar ta tada hankalin jaruman masana'atar masu yawa sosai.
Gogaggen jarumin Kannywood, Abale ko Daddy Hikima, ya shirya tsaf don aure rabin ransa budurwa mai suna Maryam. Katin daurin aure ya nuna za a yi ranar Juma'a.
Jaridar Kafar Internet ta Legit.ng ingilishi ce ta gano wani bidiyo na wani wanda ya sawa kansa suna baban komadi sanye da kayan mata har da goyo ma a bayansa
Ali Jita ya sanar da Duniya niyyarsa na daina yin wakoki, mawakin da aka haifa a birnin Kano ya ba mutane mamaki, zai yi watsi da jitarsa domin ya koma Alaranma
Yayin da ake cigaba da ayyana shiga takara, wasu jarumai a masana'antar Kannywood ba'a bar su a baya ba, sun bayyana burinsu na neman takara a mazaɓun su .
Ma’aikatar jin-kai, bada agajin gaggawa da cigaban al’umma tana zargin ana tafka badakala aN-Power, sai aka gayyaci ICPC, a dalilin haka D’Banj yake tsare.
Shahararriyar jarumar fim Aisha Babandi wacce aka fi sani da Hajara Izzar so ta ce lallai akwai magana mai karfi na aure a tsakaninta da marigayi Mustapha Waye.
Allah ya karbi ran shahararran dan wasan nan na barkwanci, Malam Sa’idu Ado Gano wanda aka fi sani da suna Bawo a safiyar ranar Laraba, 23 ga watan Nuwamba.
Manyan jarumai a masana'an shirya fina finan Hausa kamar Ali Nuhu da takwarorinsa na Nollywood sun halarci taron kamfen Bola Tinubu da ya gudana a birnin Jos.
Yan wasan Kannywood
Samu kari