Labaran NNPC
Jiya ne kwamitin 'Yan Majalisa yace a kama mutane a Gwamnatin Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan an yi binciken kudin da shugabannin hukumomi suka batar a baya.
Rundunar yan sandan sirri wato DSS ta baiwa kamfanin man fetur na Najeriya dillalan man fetur awanni 48 su magance rikicin man fetur da ake fama da shi a kasar.
Satar danyen mai da ake yi a Kudancin Najeriya ya jawo duk rana ba a iya hako ganguna miliyan biyu. Manjo Janar Babagana Monguno ya bayyana wannan a garin Abuja
Za a ji fada ya kaure tsakanin mutanen Gombe da Bauchi kan mallakar rijiyoyin man Kolmani. Mutanen Gombe sun zargi Muhammadu Buhari da kokarin karbe dukiyarsu.
Ana tunanin mai zai tashi dagaN185, amma an ji cewa Gwamnatin Tarayya ta karyata ‘yan kasuwa, tace babu batun kai litan fetur N350 zuwa N400 da wasu ke fada.
A yayin da ta je majalisa, Ministar kudi ta bayyana gaskiyar abin da ya sa aka yi cushen N1.7tr a kasafin 2023, an ji karin da aka gani bai nufin an saba doka.
an dai dade ana sa toka sa katsi dan gane da yadda lamarin hako man fetir a yankunan gabashin arewa wato jahohin barno, bauchi da gombe, da ke arewacin nigeria
Mele Kyari GMD na kamfanin man feturin Najeriya watau NNPCL ya bayyana cewa kudin da suke sayo tataccen man fetur daga kasar wajen yanzu ya ninka kudi N170.
Mele Kyari, shugaban kamfanin mai na Najeriya, NNPC ya ce yana samun barazanar halaka shi saboda sauye-sauyen da ya ke yi a bangaren mai biyo bayan dokar PIA.
Labaran NNPC
Samu kari