Matasan Najeriya
Bayan amincewa da kudurin dokar sabon mafi karancin albashi da majalisa ta yi, an rika samun rade-radin cewa Shugaba Bola Tinubu na iya karawa 'yan NYSC alawus.
Shugaba Tinubu ya bayyana cewa ya taɓa fita zanga-zanga a ƙasar nan amma ta lumana. Ya ce ba zai lamunci ɓarnatar da dukiya ko rayukan jama'a ba.
Daniel Bwala ya caccaki tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubukar bisa nuna goyon baya ga zanga zangar da matasan Najeriya ke shirin yi.
Kungiyar matasan Najeriya ta yi tattaunawar gaggawa da mambobinta daga jihohin kasar nan 36 a kan batun zanga-zanga da ake shirin gudanarwa daga 1 Agusta, 2024.
Cocin ECWA a jihar Filato ya bukaci matasa da ke cocin su nisanci fita zanga zangar tsadar rayuwa da ake shirin gudanarwa saboda kaucewa ta da tarzoma a kasa.
Gwamnatin tarayya ta ce nan da 'yan kwanaki kadan masu zuwa za a bude shafin neman tallafin YIF domin ba matasa rancen Naira biliyan 110 su yi kasuwanci.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana abubuwan da suka fadawa Shugaba Bola Tinubu kan halin da ake ciki inda ya ce duk abin da ya kamata su yi sun yi.
Sarkin Musulmi, Sultan Sa'ad Abubakar ya jagoranci sarakunan gargajiya ciki har da Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi domin ganawa da Bola Tinubu a Abuja.
Kungiyar Indigenous Youth Leaders ta bukaci Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya hukunta duk basaraken da aka samu da boye masu aikata laifuka a yankunansu.
Matasan Najeriya
Samu kari