Matasan Najeriya
Rahotanni sun nuna cewa gwamnonin Najeriya sun haɗu a sakatariyar kungiyar gwamnonin ta ƙasa NGF da ke Abuja, ana sa ran za su yi magana kan abubuwa uku.
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum ya gargadi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan halin da ake ciki inda ya ce ta tsayar da komai domin shawo kan matsalar.
Shugaba Bola Tinubu ya ja wasu yan gwagwarmaya cikin gwamnati da suka kasance suna shiga zanga zanga a baya amma suke adawa da zanga zanga a yanzu.
Sarkin Benin wanda ake kira da Oba na Benin, Oba Ewaure II ya i kira ga matasan da suka shirya yin zanga zanga a watan Agusta su ba Tinubu lokaci.
Wasu matasa sun fara zanga zangar nun adawa da hukuncin da majalisar dattawa ta yi na tsige Sanata Ali Ndume daga matsayin mai tsawatarwa a majalisar dattawa.
Fitaccen malamin Musulunci, Farfesa Mansur Yelwa ya bukaci shugabannin kungiyoyin addini da su kira mabiyansa domin fara 'Alkunut' a masallatai madadin zanga-zanga.
Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume da kusan duka ministoci da mai bada shawara kan tsaron ƙasa, Nuhu Rabadu na ganawa kan shirin matasa na zanga-zanga.
Kwamishinan matasa da wasanni na jihar Kano, Mustapha Rabiu Kwankwaso, ya mika jan kunne ga jaridar 247UReports. Ya zargeta da bata masa suna da gwamnatin Kano.
Gwamnatin jihar Bauchi ta dauki matakin rufe asibitoci a fadin jihar yayin da ake shirin fara zanga zanga a 1 ga watan Agusta, ma'aikatan lafiya za su zauna a gida.
Matasan Najeriya
Samu kari