Matasan Najeriya
Jam'iyyar YPP reshen jihar Kwara ta yi kira ga matasa a fadin kasar da su je su yi rijistar katin zabe domin cimma irin shugabancin da suke muradi a kasar nan.
Mamban majalisar dokokin jihar Zamfara mai wakiltan Arewacin Talata-Mafara, Hanarabul Shamsudden Hassan, ya tsallake rijiya da baya ranar Alhamis a zauren majal
Abuja - Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa ranar Litinin za ta saki sunayen wadanda suka yi nasara a mataki na farko na neman aikin shiga yan sanda.
Abuja - Babban bankin Najeriya (CBN), yace a shirin da yake yi tare da ma'aikatar matasa da wasanni, kawo yanzu an rabawa matasan Najeriya 7,057 kudi N3bn.
Mudashiru Obasa, Kakakin majalisar jihar Legas, ya yi alkawarin cewa majalisar jihar za ta cigaba da goyon bayan yakin da ake yi da shan miyagun kwayoyi a jihar
Wani matashi ya mayar da makudan kudade da dama da sauka shiga asusun bankinsa, duk da a cewarsa yana da damar da zai iya cinye kudin, amma bai aikata hakan ba.
Gwamnatin shugaba Buhari, ta gargadi matasan Najeriya kan jefa kansu ga halaka saboda son kudi da kuma kin zama a cikin Najeriya tare da fice daga cikinta.
Bayan ta auri bayerabe kuma ɗan Najeriya, wata kyakkyawar mata yar asalin ƙasar Amurka ta canza sunanta zuwa irin na yarbawa, ta faɗi a kafar sada zumunta.
Matasa a jihar Katsin,a sun ce sam ba zai yiwu suna zaune ana ci gaba da hallaka su da 'yan uwansu ba. Sun fara horar da yadda za a fatattaki 'yan bindiga.
Matasan Najeriya
Samu kari