Matasan Najeriya
Wani abin al'ajabi ya faru da wata matashiya da ta haifi tagwaye. Ta haifi tagwayen 'ya'yanta masu maban-bancin launin fata da gashi, zubin halittar yaran daban
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 675 ranar Alhamis kadai, a cewar alkaluman da hukumar kiyaye yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC.
Da wannan ne adadin 'yan Nigeria da aka kwaso daga UAE ya zama 2,353 yayin da ake sa ran kwaso sauran 'yan Nigeria da suka makale a daular. A farkon watan Yuni,
JaridarLegit.ng Hausa tana mai kawo muku jerin jihohin Arewa uku da suka alanta sallamar dukkan masu fama da cutar a jihar kuma babu sauran mai citar a jihohin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce matasa na saka rayuwarsu cikin garari ne matukar basu ba gwamnati hadin kai. Shugaban kasar ya sanar da hakan ne a ranar Larabaa yayin da yaje ta'aziyya jihar Borno inda aka kashe kusan mutane
Gwamnatin kasar Jamus tana neman yan Najeriya matasa masu sana’o’in hannu domin su koma kasar Jamus da zama tare da amfani da damarmaki birjik na aikace aikace dake kasar, kamar yadda wata babbar jami’ar gwamnatin kasar ta bayyana
Hamshakin mai kudin ya bayyanawa matasan hakan a lokacin da ya yi wata hira ta musamman da mashahurin mai kudin nan dan kasar Sudan, Mo Ibrahim a Abidjan, babban birnin kasar Kwaddibuwa, a karshen makon da ya...
Mun samu cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nemi magoya bayansa kan fatattakar shugaban kasa Muhammadu Buhari da dukkanin makarrabansa na gwamnatin tarayya daga kujerar shugabancin kasar nan.
Matasa 12,000 ne a jihar Kano suka samu nasarar samun aikin N-Power wanda gwamnatin tarayya ta fito dashi dan rage rashin aikin yi a fadin kasar nan. Kwamishinar kudi da tsare-tsare ta jihar Kano, Hajiya Aisha Jafar Yusuf ce ta...
Matasan Najeriya
Samu kari