Matasan Najeriya
Wata matar aure ta koka kan yadda maza ke dirkawa mata ciki a kasa da mintuna biyu, yayin da su kuwa suke daukarsa na tsawon watanni sama da tara don reno.
Jama'a a kafar sada zumunta sun shiga mamakin yadda mai wasan barkwanci ya tara kudi, suna masa kallon wanda bai kai ba, sai ga shi ya yi shiga ta alfarma.
Magana kan motoci masu karancin shan man fetur da wani dan Najeriya ya yi a shafinsa na Tuwita ta ja hankulan mutane da dama saboda halin da ake ciki na tsadar.
Wani dan Najeriya ya yi barazanar sakin matarsa saboda zargin shan kwayoyin hana haihuwa, ya ce ya na bukatar kari bayan yara hudu da suke da shi da matar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ware N500bn don rage radadin cire tallafin da ya yi a watan Mayu da ya jefa 'yan kasar cikin mawuyacin hali na tsadar rayuwa.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa bai taba sanin cewa zai zo ya zama shugaban kasar Najeriya ba. Ya sha alwashin kawo ci gaba a kasar.
Wata budurwa 'yar Najeriya da ta koma da zama a kasar Amurka ta yanke shawarar dawowa Najeriya domin tafiya da saurayinta zuwa can sakmakon rashin samun namiji.
Wani bidiyo ya nuno wasu yan yara suna shiga wani otal. An gano yaron ya dauki yarinya don su kama daki. Bayan zantawa da mai tarbar baki sai suka shige abinsu.
Wata budurwa da ke rayuwa a Germany ta bayyana yadda suke cikin wani mawuyacin hali na karancin samari, ta ce komai sai ka biya kafin saurayi ya zo maka hira.
Matasan Najeriya
Samu kari