Jami'o'in Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana cewa, dole ne malaman jami'a su dauki rantsuwar za su yi gaskiya kafin su shiga aikin zaben bana da za yi bana.
Hukumar dake kula da jami'o'i a Najeriya watau NUC ta umarci VC da daraktocin cibiyar jami'o'i da u baiwa ɗalibai hutu domin su koma gida su sauke nauyin zabe.
Gabannin zaben shekarnan, yan majalissar wakilan tarayya Nigeria sun bukaci da hukumar da ke kula da jami'oin kasar nan da su bada hutu ko su tsahirta aiyukanta
Wata jami'a a Arewacin Najeriya ta bayyana haramtawa dalibanta amfani da waoyoyin hannu saboda wasu dalilai da suka faru. Mutane sun yi martani mai daukar rai.
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami'a ta bayyana lokacin da za ta fara siyar fom din jarrabawar UTME da kuma siyar da fom din shiga jami'a kai tsaye wato DE.
An fitittiki wata Farfesa daga jami'a a kasar Amurka kan laifin nunawa dalibanta wasu hotunan tana mai cewa zanen fuskan annabin Musulunci ne, Muhammadu (SAW).
Wasu jami'o'in tarayya a Najeriya sun yi karin kudaden makaranta biyo bayan kin karin kudaden da gwamnatin tarayya ke basu na gudanarwa, daga cikinsu akwai FUD.
Kowane mai rai watarana zai dandani mutuwa, Allah ya yi wa shugaban jami'ar Achievers, Farfesa Samuel Aje rasuwa bayan ya tafi hutun bikin kirsimeti Legas.
Shugaban ASUU na kasa, Farfesa Emmanuel Osodeke ya ce malaman jami’o’i sun hakura da yajin-aiki ne da tunanin za a biya masu bukata, ashe yaudara aka yi masu.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari