Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar dattawa ta fara tantance zababbun sabbin ministoci bakwai da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike musu da shi. Wadanda aka zaban sun samu rakiya.
Majalisar dattawa ta ce zata tura wakilanta zuwa Burtaniya don ganin halin da tsohon mataimakin shugaban majalisar, Ike Ekwdremadu, wanda ake tuhumarsa a UK.
Majalisar dattawar Najeriya ta bayyana cewa zata gudanar da sabon bincike kan tsohon Alkalin Alkalan Najeriya, CJN Tanko Mohammad bisa zargin rashawa da sauran.
Za a ji cewa akwai Gwamnoni masu-ci da tsofaffin Gwamnoni 12 da za su yi takarar Sanata a karon farko, sannan akwai tsofaffin Gwamnoni 16 da ke neman tazarce.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce rikicin da ya dabaidaye ‘yan majalisar dattawa na jam’iyyar APC ya shiga rudani, kuma ana ta tattaunawa a kai
Yayin da ake jiran zuwan ranar zaben shekarar 2023, wasu sanatotin jam'iyya mai mulki ta APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP da sauran wasu jam'iyyun adawa.
Dan majalisar tarayyar Najeriya, Sanata Smart Adeyemi ya ce sanatoci ba za su yi watsi da Sanata Ike Ekweremadu ba kuma wasu cikinsu na kokarin tuntubarsa. Yana
Ukpo Nwamini David shi ne yaron da Ike Ekweremadu ya kai asibitin Ingila da nufin a cire bangaren jikinsa, a dasawa yarsa. An gano cewa ya zarce shekara 15.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta yi watsi da batun zabo shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan a zaben fidda gwani na sanatan Yobe ta Arewa....
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari