Majalisar dattawan Najeriya
Bashir Sheriff Machina ya sha alwashin ba zai fasa yin takarar Sanata a yankin Arewacin Yobe ba. Hon. Bashir Machina ya ce zai je kotu domin a ba shi tikitinsa.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gabatarwa hukumar zabe mai zaman kanta da sunayen yan takararta na kujerar sanata a babban zaben 2023 mai zuwa.
An tattaro cewa sunan shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana a matsayin dan takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na jam’iyyar the APC.
A daidai lokacin da jam'iyyar PDP ke faɗi tashin zakulo amintaccen mataimaki ga Atiku, Sanata Kola Balogun daga jihar Oyo ya sauya sheka zuwa APC a hukumance.
Shugaban masu rinjaye da takwaransa na ɓangaren hamayya shugaban marasa rinjaye sun tabbatar da murabus din su a zaman majalisar dattawan kasa na yau Talata.
Tsohon Sanatan Najeriya, Dino Melaye ya jero abubuwa 3 da suka sa Alhaji Atiku Abubakar ya tserewa Asiwaju Bola Tinubu a siyasa, daga ciki har da koshin lafiya.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuna ɗaya daga cikin yan takarar da suka fafata a zaɓen fidda gwani, Sanata Okorocha, ya ta ya Bola Ahmed Tinubu muranar lashe zaɓen AP
Shugaban majalisar dattawan, Ahmad Lawan, na neman yn biyu babu yayin da 'dan takarar kujerar da ya ke kai na APC a Yobe, Bashir Machina, ya ki janye masa.
Bola Ahmed Tinubu ya taimakawa Ahmad Lawan a siyasa, wannan bai hana Sanatan yin takara da shi a zabe ba, hakan ta sa Tinubu ya gagara yin shiru da ya ci zabe.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari