Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa majalisar ce ta dakatar da Sanata Abdul Ningi, ba shi kadai ba bayan ya yi zargin cushe.
Ana ji ana gani aka dakatar da Abdul Ahmed Ningi daga majalisar dattawa. Kungiya ta ragargaji 'yan majalisan jihohin Arewa saboda juyawa takawaransu baya
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa majalisa za ta sake duba matakin dakatarwa da ta dauka kan Sanata Abdul Ningi.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya ziyarci dakataccen sanatan Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ningi, a gidansa da ke birnin tarayya Abuja.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin hukunta duk wanda ke da hannu a kisan dakarun sojojin Najeriya a garin Okuama da ke jihar Delta.
Shugaban kasa Bola Tinubnu ya soki Sanata Abdul Ningi inda ya ce wadanda suke korafi kan cushe a kasafin kudin shekarar 2024 da cewa ba su san lissafi ba.
Sanatan Borno ta Arewa, Tahiru Monguno, ya ce yana aji 7 a makarantar firamare ya daina zuwa makaranta domin ya zama zaɓin yan matan garinsu a wurin bikin al'ada.
A ranar Laraba, majalisar dattawa ta gabatar da kudurin hukuncin dauri na watanni 6 ga iyayen da suka yi watsi da ƴaƴansu tare da ƙin tura su makarantar boko.
Wata ƙungiya da ta haɗa gaba ɗaya ƙungiyoyin kishin jihar Bauchi ta yi kira ga Sanata Akpabio ya gaggauta sauka daga muƙamin shugaban majalisar dattawa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari