Hukumar gidajen yarin Najeriya
Kotu ta tura keyar wani zuwa gidan gyaran hali da ake zargi da bayyana kanshi a matsayin jami`in hukumar da ke yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda aka sake kama wani matashin da ya yi sata bayan tserewa daga magarkamar Kuje da ke babban birnin tarayya Abuja, Arewa.
Wata mota ɗauke da fursunoni zata je babbar Kotun jiha ta haddasa tashin hankali a Osogbo, babban birnin jiha Osun ranar Alhamis, matasa da matafiya sun fusata.
Da alamun mutane sun gano yadda ake amfani da kwantenonin tashar ruwa wajen ginin gida da ofishohi. Gwamnatin kasar Sin tuni ta yi amfani da wannan fasaha.
matar wani dan majalissar zata shafe wasu lokuta a gidan kaso sabida wani laifi da ta aikata wanda kotun ta tabattar da kamata da shi kuma ta umarci a kaita can
Alkali ya samu Emmanuel Sombo da laifin satar kudin FCE Eha Amufu. Hakan na zuwa bayan shekaru ana shari’a da hukumar EFCC, jami’in zai yi shekaru 304 a daure
Hukumar gidan yari ta bayyana adadin fursunonin da ke gidajen yarin Najeriya, tare da bayyana adadin wadanda ke kan hukuncin kisa, suke kuma jiran a kaddamar.
Gwamnatin tarayya ta umarci hukumar gyaraɓ hali ta ƙasa ta canzawa jami'ai mata da waɗanda ba zasu iya fasa kwanyar ɗan ta'adda ba daga gidajen yarin maza.
Matashin wanda dan asalin jihar bauchi ne kuma yake karatu a jihar Jigawa ya zagi Hajiya Aisha Buhari, uwargidar shugaban kasa, da zargin taci kudin talakawa
Hukumar gidajen yarin Najeriya
Samu kari