Mawakan Najeriya
Farfesa Wole Soyinka ya yi kakkausar suka ga mutanen da ke cewa sai mawaki Davido ya nemi afuwa akan bidiyon daya yada wanda ya jawo kace-nace a Arewacin kasar.
Hadimin Davido, fitaccen mawaƙin kudancin Najeriya mai suna Israel Afeare, ya goge wani rubutu na neman afuwar Musulmin Najeriya kan wani guntun bidiyo da mai.
Cincirindon matasa da suka taru a gefen titi ne suka cinnawa hoton mawaƙi Davido wuta a Maiduguri. Matasan sun nemi mawaƙin ya fito ta kafafen sadarwa ya ba.
Jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya godewa mawaki Davido akan matakin goge bidiyo da ya yi, ya roki magoya bayansa da su bar maganar ta wuce haka a zauna lafiya.
Mawaki Davido ya goge faifan bidiyo da ya wallafa da ke nuna tsantsan cin zarafi da kuma rashin mutunta addinin Musulunci bayan an yi ta korafi a kan bidiyon.
Fitaccen mawakin nan na Najeriya, Ayo Ibrahim Balogun, wanda aka fi sani da Wizkid, ya bayyana dalilin da ya sa ba ya tsoma baki a harkokin siyasar Najeriya.
Fitaccen mawaƙin nan na kudancin Najeriya Portable, wanda kuma ake kira da Zazu Zeh Crooner, ya janyo muhawara a kafafen sada zumunta bayan da ya ɗora wani fai.
Fitaccen mawaƙin Amurka, Milton Powell, wanda aka fi sani da Big Pokey ya yanke jiki ya faɗi a lokacin da yake tsaka da gabatar da waka ga masoyansa. An garza.
'Yan sandan jihar Legas za su kamo wani mawakin Najeriya bayan da aka ga bidiyon lokacin da ya kafta wa wani jami'in dan sanda mari a lokacin da ya tare su.
Mawakan Najeriya
Samu kari