Mawakan Najeriya
Wasu mahara da ba'a gane su waye ba sun bindigae, Slami Ifeanyi, fitaccen matashin mawaki ɗan shekara 31 a duniya a jihar Anambra, kudu maso gabashin kasar nan.
Wani mawaki dan Najeriya ya shiga jimami yayin da ya bayyana yadda aka watsa masa kudaden bogi bayan da ya watsa na gaske. An ga yana yayyaga kudaden nasa..
Za a ji labari Fitaccen Mawakin nan Haifaffen Atlanta a Kasar Amurka, Kanye West ya rasa dukiyar da ta kusa kai Naira Tiriliyan 1 a Najeriya saboda kalamansa.
Fitaccen mawakin Najeriya, Ice Prince Zamani, ya ce lallai 'kudi ba zai iya siya siyan yanci ba' bayan an sako shi daga gidan yarin Ikoyi. An kama mawakin ne ka
Kotu ta daure Mawaki da wasu mutane na tsawon shekaru 20 saboda laifin damfara. Alkalin da ya saurari wannan kara a Ilorin, ya zartar da hukuncin dauri a kan su
Yan sanda sun kama shahararren mawakin Najeriya wanda aka fi sani da Ice Prince a Legas saboda dukan jami'in dan sanda. Rahotanni sun ce misalin karfe 3 na dare
Fitaccen mawakin gambara, Eedriss Abdulkareem, ya mika godiyarsa ga matarsa Yetunde kan bashi kyautar kodarta da tayi kuma aka samu nasarar yi masa dashenta.
Shahararren mawakin Najeriya, Eedris Abdulkareem, wanda ke fama da ciwon koda ya tabbatar da cewar matarsa Sekinat ta amince za ta bashi kodarta guda daya.
Jihar Legas - Wani na kusa da su ya shaida wa jaridar TheCable Lifestyle cewa matar mawakin ne ta dauki nauyin ba wa mijinta kodarta bayan kammala gwaje-gwaje.
Mawakan Najeriya
Samu kari