Hukumar Sojin Najeriya
Garuruwan da ke da ke tsakanin Jihar Gombe da Jihar Adamawa a arewa maso gabashin kasar nan, sun rikice bayan wani rikicin ya afka garin Nyuwar da ke Jihar Gomb
Babban hafsin sojojin sama, CAS, Air Marshal Isiyaka Oladayo Amao, ya ce rundunarsa ba za ta bawa yan bindiga damar su rika kai hare-hare ba a Arewa maso Yamma
Hukumar hana almundahan da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta shigar da tsohon babban hafsan Sojin Najeriya, Kenneth Minimah, kan laifin sata.
An tura dakarun Sojojin Najeriya 62 dake cibiyar samar da zaman lafiya don tunawa da Martin Luther Agwai (MLAILPKC) kasar Mali don aikin samar da zaman lafiya.
Hukumar Sojin Najeriya tabbatar da kisan Birgediya Janar Dzarma Zirkushu, Kwamandan rundunar 28 Task Force Brigade, dake Chibok, jihar Borno, Arewa maso gabas.
Ministan Labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya bayyana cewa yan Najeriya su rika sauraron jawabansa saboda shi kadai ke fadin gaskiya kan lamarin tsaron Najeriya.
A shekarar 2021 rundunar sojan Najeriya ta samu akalla hatsarin jirgin sama hudu. Akalla hafsoshin soji 20 ciki har da tsohon Shugaban hafsan soji ne suka mutu.
A cewar Janar Lucky Irabor, babban hafsan hafsoshin tsaro, a Imo a ranar Alhamis, 22 ga watan Yuli, ba hurumin sojojin Najeriya bane dakatar da masu fafutuka.
Gwamnatin Najeriya a ranar Juma’a, 11 ga watan Oktoba, a Yola, ta mikawa gwamnatin Amurka motocin yaki guda shida wadanda aka kama a watan Agusta.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari