Hukumar Sojin Najeriya
Boko Haram sun yi shirin garkuwa da Yaran Kashim Shettima. ‘Dan ta’addan da ya tsara wannan, ya shiga har gidan Gwamna, kafin ya yi nasara, sai aka cafke shi.
‘Yan ta’adda sun sake sakin wasu daga cikin matafiyan da aka tare a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna watanni uku da suka wuce, wadannan mutane sun yi kwanaki 103
Alkalin kotun laifuka na musamman, Justis Oluwatoyin Taiwo, ya yankewa Bolarinwa Abiodun, wani janar din soja na bogi hukuncin shekaru bakwai a gidan yari.
An samu akasi, sojoji sun yi wa mutane ruwan bam-bamai a kauyen Katsina. Zuwa lokacin da muke tattara wannan labari, ba mu da adadin wadanda abin ya shafa.
Mai taimaka wa fitaccen malamain nan da ke haifar da cece kuce a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi, wato Tukur Mamu, ya ce ƙungiyar Ansaru ce ta kai hari gidan Yari.
Ministan Tsaro, Bashir Magashi, ya ce kididiigar abuɓ da ya faru da dabarun da maharan suka bi wajen kai hari gidan Yarin Kuje ya nuna alamar Boko Haram ce.
Ana shirin babbar Sallah, yan bindiga sun farmaki tawagar motocin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da ke kan hanyar zuwa Daura duk da baya ciki ranar Talata.
Wasu miyagun yan bindiga da suka yi yunkurin kai hari kan mutane a kauyen Zaka, jahar Filato, sun gamu da cikas daga Yan Sakai, akalla mutum 12 ne suka mutu.
Rundunar sojojin haɗin guiwa na ƙasa da ƙasa sun yi nasarar fatattakar mayakan ISWAP yayin da suka kokarin kai hari da motocin yaƙi garin Monguno, jihar Borno.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari